Quran with Hausa translation - Surah Al-hashr ayat 4 - الحَشر - Page - Juz 28
﴿ذَٰلِكَ بِأَنَّهُمۡ شَآقُّواْ ٱللَّهَ وَرَسُولَهُۥۖ وَمَن يُشَآقِّ ٱللَّهَ فَإِنَّ ٱللَّهَ شَدِيدُ ٱلۡعِقَابِ ﴾
[الحَشر: 4]
﴿ذلك بأنهم شاقوا الله ورسوله ومن يشاق الله فإن الله شديد العقاب﴾ [الحَشر: 4]
Abubakar Mahmood Jummi Wannan domin lalle su, sun saɓa wa Allah, da ManzonSa alhali kuwa wanda ya saɓa wa Allah, to, lalle Allah, Mai tsananin uƙuba ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Wannan domin lalle su, sun saɓa wa Allah, da ManzonSa alhali kuwa wanda ya saɓa wa Allah, to, lalle Allah, Mai tsananin uƙuba ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Wannan dõmin lalle su, sun sãɓa wa Allah, da ManzonSa alhãli kuwa wanda ya sãɓa wa Allah, to, lalle Allah, Mai tsananin uƙũba ne |