Quran with Hausa translation - Surah Al-hashr ayat 3 - الحَشر - Page - Juz 28
﴿وَلَوۡلَآ أَن كَتَبَ ٱللَّهُ عَلَيۡهِمُ ٱلۡجَلَآءَ لَعَذَّبَهُمۡ فِي ٱلدُّنۡيَاۖ وَلَهُمۡ فِي ٱلۡأٓخِرَةِ عَذَابُ ٱلنَّارِ ﴾
[الحَشر: 3]
﴿ولولا أن كتب الله عليهم الجلاء لعذبهم في الدنيا ولهم في الآخرة﴾ [الحَشر: 3]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ba domin Allah Ya rubuta musu korar ba, da Ya azabta su a cikin duniya, kuma a Lahira suna da azabar wuta |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ba domin Allah Ya rubuta musu korar ba, da Ya azabta su a cikin duniya, kuma a Lahira suna da azabar wuta |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ba dõmin Allah Ya rubuta musu kõrar ba, dã Ya azabta su a cikin dũniya, kuma a Lãhira sunã da azãbar wutã |