Quran with Hausa translation - Surah At-Taghabun ayat 6 - التغَابُن - Page - Juz 28
﴿ذَٰلِكَ بِأَنَّهُۥ كَانَت تَّأۡتِيهِمۡ رُسُلُهُم بِٱلۡبَيِّنَٰتِ فَقَالُوٓاْ أَبَشَرٞ يَهۡدُونَنَا فَكَفَرُواْ وَتَوَلَّواْۖ وَّٱسۡتَغۡنَى ٱللَّهُۚ وَٱللَّهُ غَنِيٌّ حَمِيدٞ ﴾
[التغَابُن: 6]
﴿ذلك بأنه كانت تأتيهم رسلهم بالبينات فقالوا أبشر يهدوننا فكفروا وتولوا واستغنى﴾ [التغَابُن: 6]
Abubakar Mahmood Jummi Wancan saboda lalle su Manzanninsu sun kasance suna je musu da hujjoji bayyanannu, sai suka ce: "Ashe, wasu mutane za su shiryar da mu?" Sai suka kafirta kuma suka juya baya, kuma Allah Ya wadatu (daga gare su). Kuma Allah wadatacce ne, Godadde |
Abubakar Mahmoud Gumi Wancan saboda lalle su Manzanninsu sun kasance suna je musu da hujjoji bayyanannu, sai suka ce: "Ashe, wasu mutane za su shiryar da mu?" Sai suka kafirta kuma suka juya baya, kuma Allah Ya wadatu (daga gare su). Kuma Allah wadatacce ne, Godadde |
Abubakar Mahmoud Gumi Wancan sabõda lalle su Manzanninsu sun kasance sunã jẽ musu da hujjõji bayyanannu, sai suka ce: "Ashe, wasu mutane za su shiryar da mũ?" Sai suka kãfirta kuma suka jũya bãya, kuma Allah Ya wadãtu (daga gare su). Kuma Allah wadãtacce ne, Gõdadde |