Quran with Hausa translation - Surah At-Taghabun ayat 5 - التغَابُن - Page - Juz 28
﴿أَلَمۡ يَأۡتِكُمۡ نَبَؤُاْ ٱلَّذِينَ كَفَرُواْ مِن قَبۡلُ فَذَاقُواْ وَبَالَ أَمۡرِهِمۡ وَلَهُمۡ عَذَابٌ أَلِيمٞ ﴾
[التغَابُن: 5]
﴿ألم يأتكم نبأ الذين كفروا من قبل فذاقوا وبال أمرهم ولهم عذاب﴾ [التغَابُن: 5]
Abubakar Mahmood Jummi Shin, babban labari bai je muku ba na waɗanda suka kafirta daga gabani, sai suka ɗanɗani uƙubar al'amarinsu kuma suna da wata azaba mai raɗaɗi |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, babban labari bai je muku ba na waɗanda suka kafirta daga gabani, sai suka ɗanɗani uƙubar al'amarinsu kuma suna da wata azaba mai raɗaɗi |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, babban lãbãri bai je muku ba na waɗanda suka kãfirta daga gabãni, sai suka ɗanɗani uƙũbar al'amarinsu kuma sunã da wata azãba mai raɗaɗi |