Quran with Hausa translation - Surah AT-Talaq ayat 12 - الطَّلَاق - Page - Juz 28
﴿ٱللَّهُ ٱلَّذِي خَلَقَ سَبۡعَ سَمَٰوَٰتٖ وَمِنَ ٱلۡأَرۡضِ مِثۡلَهُنَّۖ يَتَنَزَّلُ ٱلۡأَمۡرُ بَيۡنَهُنَّ لِتَعۡلَمُوٓاْ أَنَّ ٱللَّهَ عَلَىٰ كُلِّ شَيۡءٖ قَدِيرٞ وَأَنَّ ٱللَّهَ قَدۡ أَحَاطَ بِكُلِّ شَيۡءٍ عِلۡمَۢا ﴾
[الطَّلَاق: 12]
﴿الله الذي خلق سبع سموات ومن الأرض مثلهن يتنـزل الأمر بينهن لتعلموا﴾ [الطَّلَاق: 12]
Abubakar Mahmood Jummi Allah, wanda Ya halitta bakwai ɗin sammai kuma daga ƙasa kwatankwacinsu, umuruin Sa yana ta sauka a tsakaninsu domin ku san lalle Allah Mai ikon yi ne akan dukan kome, kuma lalle Allah, haƙiƙa Ya kewaye ga dukan kome da sani |
Abubakar Mahmoud Gumi Allah, wanda Ya halitta bakwai ɗin sammai kuma daga ƙasa kwatankwacinsu, umuruinSa yana ta sauka a tsakaninsu domin ku san lalle Allah Mai ikon yi ne akan dukan kome, kuma lalle Allah, haƙiƙa Ya kewaye ga dukan kome da sani |
Abubakar Mahmoud Gumi Allah, wanda Ya halitta bakwai ɗin sammai kuma daga ƙasã kwatankwacinsu, umuruinSa yanã ta sauka a tsakaninsu dõmin ku san lalle Allah Mai ĩkon yi ne akan dukan kõme, kuma lalle Allah, haƙĩƙa Ya kẽwaye ga dukan kõme da sani |