Quran with Hausa translation - Surah AT-Talaq ayat 11 - الطَّلَاق - Page - Juz 28
﴿رَّسُولٗا يَتۡلُواْ عَلَيۡكُمۡ ءَايَٰتِ ٱللَّهِ مُبَيِّنَٰتٖ لِّيُخۡرِجَ ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ وَعَمِلُواْ ٱلصَّٰلِحَٰتِ مِنَ ٱلظُّلُمَٰتِ إِلَى ٱلنُّورِۚ وَمَن يُؤۡمِنۢ بِٱللَّهِ وَيَعۡمَلۡ صَٰلِحٗا يُدۡخِلۡهُ جَنَّٰتٖ تَجۡرِي مِن تَحۡتِهَا ٱلۡأَنۡهَٰرُ خَٰلِدِينَ فِيهَآ أَبَدٗاۖ قَدۡ أَحۡسَنَ ٱللَّهُ لَهُۥ رِزۡقًا ﴾
[الطَّلَاق: 11]
﴿رسولا يتلو عليكم آيات الله مبينات ليخرج الذين آمنوا وعملوا الصالحات من﴾ [الطَّلَاق: 11]
Abubakar Mahmood Jummi Manzo, yana karatun ayoyin Allah bayyananu a kanku domin Ya fitar da waɗanda suka yi imani kuma suka aikata ayyukan ƙwarai daga duffai zuwa ga haske. Kuma wanda ya yi imani da Allah ya aikata aikin ƙwarai Allah zai shigar da shi gidajen Aljanna ƙoramu na gudana daga ƙarƙashinsu suna masu dawwama a cikinsu har abada. Haƙiƙa Allah Ya kyautata* masa arziki |
Abubakar Mahmoud Gumi Manzo, yana karatun ayoyin Allah bayyananu a kanku domin Ya fitar da waɗanda suka yi imani kuma suka aikata ayyukan ƙwarai daga duffai zuwa ga haske. Kuma wanda ya yi imani da Allah ya aikata aikin ƙwarai Allah zai shigar da shi gidajen Aljanna ƙoramu na gudana daga ƙarƙashnsu suna masu dawwama a cikinsu har abada. Haƙiƙa Allah Ya kyautata masa arziki |
Abubakar Mahmoud Gumi Manzo, yanã karãtun ãyõyin Allah bayyananu a kanku dõmin Ya fitar da waɗanda suka yi ĩmãni kuma suka aikata ayyukan ƙwarai daga duffai zuwa ga haske. Kuma wanda ya yi ĩmãni da Allah ya aikata aikin ƙwarai Allah zai shigar da shi gidãjen Aljanna ƙoramu nã gudãna daga ƙarƙashnsu sunã mãsu dawwama a cikinsu har abada. Haƙĩƙa Allah Yã kyautata masa arziki |