Quran with Hausa translation - Surah At-Tahrim ayat 9 - التَّحرِيم - Page - Juz 28
﴿يَٰٓأَيُّهَا ٱلنَّبِيُّ جَٰهِدِ ٱلۡكُفَّارَ وَٱلۡمُنَٰفِقِينَ وَٱغۡلُظۡ عَلَيۡهِمۡۚ وَمَأۡوَىٰهُمۡ جَهَنَّمُۖ وَبِئۡسَ ٱلۡمَصِيرُ ﴾
[التَّحرِيم: 9]
﴿ياأيها النبي جاهد الكفار والمنافقين واغلظ عليهم ومأواهم جهنم وبئس المصير﴾ [التَّحرِيم: 9]
Abubakar Mahmood Jummi Ya kai Annabi! Ka yaki kafirai da munafwkai. Kuma ka tsananta a kansu. Kuma matattararsu Jahannama ce, kuma tir da makoma, ita |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya kai Annabi! Ka yaki kafirai da munafwkai. Kuma ka tsananta a kansu. Kuma matattararsu Jahannama ce, kuma tir da makoma, ita |
Abubakar Mahmoud Gumi Yã kai Annabi! Ka yãki kãfirai da munãfwkai. Kuma ka tsananta a kansu. Kuma matattararsu Jahannama ce, kuma tir da makoma, ita |