×

Allah Ya buga wani misãli dõmin waɗanda suka kãfirta*: mãtar Nũhu da 66:10 Hausa translation

Quran infoHausaSurah At-Tahrim ⮕ (66:10) ayat 10 in Hausa

66:10 Surah At-Tahrim ayat 10 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah At-Tahrim ayat 10 - التَّحرِيم - Page - Juz 28

﴿ضَرَبَ ٱللَّهُ مَثَلٗا لِّلَّذِينَ كَفَرُواْ ٱمۡرَأَتَ نُوحٖ وَٱمۡرَأَتَ لُوطٖۖ كَانَتَا تَحۡتَ عَبۡدَيۡنِ مِنۡ عِبَادِنَا صَٰلِحَيۡنِ فَخَانَتَاهُمَا فَلَمۡ يُغۡنِيَا عَنۡهُمَا مِنَ ٱللَّهِ شَيۡـٔٗا وَقِيلَ ٱدۡخُلَا ٱلنَّارَ مَعَ ٱلدَّٰخِلِينَ ﴾
[التَّحرِيم: 10]

Allah Ya buga wani misãli dõmin waɗanda suka kãfirta*: mãtar Nũhu da mãtar Lũɗu, sun kasance a ƙarƙashin wasu bãyi biyu daga bãyin Mu sãlihai, sai suka yaudare su, sabõda haka ba su wadãtar musu da kõme daga Allah ba. Kuma aka ce: "Ku shiga, kũ biyu, wutã tãre da mãsu shiga

❮ Previous Next ❯

ترجمة: ضرب الله مثلا للذين كفروا امرأة نوح وامرأة لوط كانتا تحت عبدين, باللغة الهوسا

﴿ضرب الله مثلا للذين كفروا امرأة نوح وامرأة لوط كانتا تحت عبدين﴾ [التَّحرِيم: 10]

Abubakar Mahmood Jummi
Allah Ya buga wani misali domin waɗanda suka kafirta*: matar Nuhu da matar Luɗu, sun kasance a ƙarƙashin wasu bayi biyu daga bayin Mu salihai, sai suka yaudare su, saboda haka ba su wadatar musu da kome daga Allah ba. Kuma aka ce: "Ku shiga, ku biyu, wuta tare da masu shiga
Abubakar Mahmoud Gumi
Allah Ya buga wani misali domin waɗanda suka kafirta: matar Nuhu da matar Luɗu, sun kasance a ƙarƙashin wasu bayi biyu daga bayinMu salihai, saisuka yaudare su, saboda haka ba su wadatar musu da kome daga Allah ba. Kuma aka ce: "Ku shiga, ku biyu, wuta tare da masu shiga
Abubakar Mahmoud Gumi
Allah Ya buga wani misãli dõmin waɗanda suka kãfirta: mãtar Nũhu da mãtar Lũɗu, sun kasance a ƙarƙashin wasu bãyi biyu daga bãyinMu sãlihai, saisuka yaudare su, sabõda haka ba su wadãtar musu da kõme daga Allah ba. Kuma aka ce: "Ku shiga, kũ biyu, wutã tãre da mãsu shiga
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek