Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 155 - الأعرَاف - Page - Juz 9
﴿وَٱخۡتَارَ مُوسَىٰ قَوۡمَهُۥ سَبۡعِينَ رَجُلٗا لِّمِيقَٰتِنَاۖ فَلَمَّآ أَخَذَتۡهُمُ ٱلرَّجۡفَةُ قَالَ رَبِّ لَوۡ شِئۡتَ أَهۡلَكۡتَهُم مِّن قَبۡلُ وَإِيَّٰيَۖ أَتُهۡلِكُنَا بِمَا فَعَلَ ٱلسُّفَهَآءُ مِنَّآۖ إِنۡ هِيَ إِلَّا فِتۡنَتُكَ تُضِلُّ بِهَا مَن تَشَآءُ وَتَهۡدِي مَن تَشَآءُۖ أَنتَ وَلِيُّنَا فَٱغۡفِرۡ لَنَا وَٱرۡحَمۡنَاۖ وَأَنتَ خَيۡرُ ٱلۡغَٰفِرِينَ ﴾
[الأعرَاف: 155]
﴿واختار موسى قومه سبعين رجلا لميقاتنا فلما أخذتهم الرجفة قال رب لو﴾ [الأعرَاف: 155]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Musa ya zaɓi mutanensa, namiji saba'in domin miƙatinMu. To, a lokacin da tsawa ta kama su, ya ce: "Ya Ubangijina! Da Ka so, da Ka halakar da su daga gabani, su da ni. Shin za Kahalaka mu, saboda abin da wawayen daga gare mu suka aikata? Ba ta zama ba face fitinarKa Kana ɓatarwa, da ita, wanda Kake so kuma kana shiryarwa da ita, wanda Kake so; Kai ne Majiɓincinmu. Sai Ka gafarta mana; kuma Ka yi mana rahama, alhali kuwa Kai ne Mafi alherin masu gafara |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Musa ya zaɓi mutanensa, namiji saba'in domin miƙatinMu. To, a lokacin da tsawa ta kama su, ya ce: "Ya Ubangijina! Da Ka so, da Ka halakar da su daga gabani, su da ni. Shin za Kahalaka mu, saboda abin da wawayen daga gare mu suka aikata? Ba ta zama ba face fitinarKa Kana ɓatarwa, da ita, wanda Kake so kuma kana shiryarwa da ita, wanda Kake so; Kai ne Majiɓincinmu. Sai Ka gafarta mana; kuma Ka yi mana rahama, alhali kuwa Kai ne Mafi alherin masu gafara |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Mũsã ya zãɓi mutãnensa, namiji saba'in dõmin miƙãtinMu. To, a lõkacin da tsãwa ta kãma su, ya ce: "Yã Ubangijina! Dã Kã so, dã Kã halakar da su daga gabãni, sũ da ni. Shin zã Kahalaka mu, sabõda abin da wãwãyen daga gare mu suka aikata? Ba ta zama ba fãce fitinarKa Kanã ɓatarwa, da ita, wanda Kake so kuma kanã shiryarwa da ita, wanda Kake so; Kai ne Majiɓincinmu. Sai Ka gãfarta mana; kuma Ka yi mana rahama, alhãli kuwa Kai ne Mafi alhẽrin mãsu gãfara |