×

Kuma Ka rubũta mana alhẽri a cikin wannan dũniya, kuma a cikin 7:156 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-A‘raf ⮕ (7:156) ayat 156 in Hausa

7:156 Surah Al-A‘raf ayat 156 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 156 - الأعرَاف - Page - Juz 9

﴿۞ وَٱكۡتُبۡ لَنَا فِي هَٰذِهِ ٱلدُّنۡيَا حَسَنَةٗ وَفِي ٱلۡأٓخِرَةِ إِنَّا هُدۡنَآ إِلَيۡكَۚ قَالَ عَذَابِيٓ أُصِيبُ بِهِۦ مَنۡ أَشَآءُۖ وَرَحۡمَتِي وَسِعَتۡ كُلَّ شَيۡءٖۚ فَسَأَكۡتُبُهَا لِلَّذِينَ يَتَّقُونَ وَيُؤۡتُونَ ٱلزَّكَوٰةَ وَٱلَّذِينَ هُم بِـَٔايَٰتِنَا يُؤۡمِنُونَ ﴾
[الأعرَاف: 156]

Kuma Ka rubũta mana alhẽri a cikin wannan dũniya, kuma a cikin Lãhira. Lalle ne mũ, mun tũba zuwa gare Ka." Ya ce: "AzãbaTa Inã sãmu, da ita, wanda Nike so, kuma rahamaTa, ta yalwaci dukan kõme. Sa'an nan zã Ni rubũta ta ga waɗanda suke yin taƙawa, kuma sunã bãyar da zakka, da waɗanda suke, game da ãyõyin Mu mũminai ne

❮ Previous Next ❯

ترجمة: واكتب لنا في هذه الدنيا حسنة وفي الآخرة إنا هدنا إليك قال, باللغة الهوسا

﴿واكتب لنا في هذه الدنيا حسنة وفي الآخرة إنا هدنا إليك قال﴾ [الأعرَاف: 156]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma Ka rubuta mana alheri a cikin wannan duniya, kuma a cikin Lahira. Lalle ne mu, mun tuba zuwa gare Ka." Ya ce: "AzabaTa Ina samu, da ita, wanda Nike so, kuma rahamaTa, ta yalwaci dukan kome. Sa'an nan za Ni rubuta ta ga waɗanda suke yin taƙawa, kuma suna bayar da zakka, da waɗanda suke, game da ayoyin Mu muminai ne
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma Ka rubuta mana alheri a cikin wannan duniya, kuma a cikin Lahira. Lalle ne mu, mun tuba zuwa gare Ka." Ya ce: "AzabaTa Ina samu, da ita, wanda Nike so, kuma rahamaTa, ta yalwaci dukan kome. Sa'an nan za Ni rubuta ta ga waɗanda suke yin taƙawa, kuma suna bayar da zakka, da waɗanda suke, game da ayoyinMu muminai ne
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma Ka rubũta mana alhẽri a cikin wannan dũniya, kuma a cikin Lãhira. Lalle ne mũ, mun tũba zuwa gare Ka." Ya ce: "AzãbaTa Inã sãmu, da ita, wanda Nike so, kuma rahamaTa, ta yalwaci dukan kõme. Sa'an nan zã Ni rubũta ta ga waɗanda suke yin taƙawa, kuma sunã bãyar da zakka, da waɗanda suke, game da ãyõyinMu mũminai ne
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek