Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 154 - الأعرَاف - Page - Juz 9
﴿وَلَمَّا سَكَتَ عَن مُّوسَى ٱلۡغَضَبُ أَخَذَ ٱلۡأَلۡوَاحَۖ وَفِي نُسۡخَتِهَا هُدٗى وَرَحۡمَةٞ لِّلَّذِينَ هُمۡ لِرَبِّهِمۡ يَرۡهَبُونَ ﴾
[الأعرَاف: 154]
﴿ولما سكت عن موسى الغضب أخذ الألواح وفي نسختها هدى ورحمة للذين﴾ [الأعرَاف: 154]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma a lokacin da fushin ya kwanta daga barin Musa, sai ya riƙi Allunan, kuma a cikin kwafensu akwai shiriya da rahama ga waɗanda suke su, ga Ubangijinsu, masu jin tsoro ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lokacin da fushin ya kwanta daga barin Musa, sai ya riƙi Allunan, kuma a cikin kwafensu akwai shiriya da rahama ga waɗanda suke su, ga Ubangijinsu, masu jin tsoro ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lõkacin da fushin ya kwanta daga barin Mũsã, sai ya riƙi Allunan, kuma a cikin kwafensu akwai shiriya da rahama ga waɗanda suke sũ, ga Ubangijinsu, mãsu jin tsõro ne |