Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 181 - الأعرَاف - Page - Juz 9
﴿وَمِمَّنۡ خَلَقۡنَآ أُمَّةٞ يَهۡدُونَ بِٱلۡحَقِّ وَبِهِۦ يَعۡدِلُونَ ﴾
[الأعرَاف: 181]
﴿وممن خلقنا أمة يهدون بالحق وبه يعدلون﴾ [الأعرَاف: 181]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma daga waɗanda Muka halitta akwai wata al'umma, suna shiryarwa da gaskiya, kuma, da ita suke yin adalci |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma daga waɗanda Muka halitta akwai wata al'umma, suna shiryarwa da gaskiya, kuma, da ita suke yin adalci |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma daga waɗanda Muka halitta akwai wata al'umma, sunã shiryarwa da gaskiya, kuma, da ita suke yin ãdalci |