Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 182 - الأعرَاف - Page - Juz 9
﴿وَٱلَّذِينَ كَذَّبُواْ بِـَٔايَٰتِنَا سَنَسۡتَدۡرِجُهُم مِّنۡ حَيۡثُ لَا يَعۡلَمُونَ ﴾
[الأعرَاف: 182]
﴿والذين كذبوا بآياتنا سنستدرجهم من حيث لا يعلمون﴾ [الأعرَاف: 182]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma waɗanda suka ƙaryata game da ayoyinMu, za Mu yi musu istidraji daga inda ba su sani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka ƙaryata game da ayoyinMu, za Mu yi musu istidraji daga inda ba su sani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka ƙaryata game da ãyõyinMu, zã Mu yi musu istidrãji daga inda ba su sani ba |