Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 62 - الأعرَاف - Page - Juz 8
﴿أُبَلِّغُكُمۡ رِسَٰلَٰتِ رَبِّي وَأَنصَحُ لَكُمۡ وَأَعۡلَمُ مِنَ ٱللَّهِ مَا لَا تَعۡلَمُونَ ﴾
[الأعرَاف: 62]
﴿أبلغكم رسالات ربي وأنصح لكم وأعلم من الله ما لا تعلمون﴾ [الأعرَاف: 62]
Abubakar Mahmood Jummi Ina iyar muku da saƙonnin Ubangijina; kuma ina yi muku nasiha, kuma ina sani, daga Allah, abin da ba ku sani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Ina iyar muku da saƙonnin Ubangijina; kuma ina yi muku nasiha, kuma ina sani, daga Allah, abin da ba ku sani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Inã iyar muku da sãƙonnin Ubangijina; kuma inã yi muku nasĩha, kuma inã sani, daga Allah, abin da ba ku sani ba |