Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 63 - الأعرَاف - Page - Juz 8
﴿أَوَعَجِبۡتُمۡ أَن جَآءَكُمۡ ذِكۡرٞ مِّن رَّبِّكُمۡ عَلَىٰ رَجُلٖ مِّنكُمۡ لِيُنذِرَكُمۡ وَلِتَتَّقُواْ وَلَعَلَّكُمۡ تُرۡحَمُونَ ﴾
[الأعرَاف: 63]
﴿أو عجبتم أن جاءكم ذكر من ربكم على رجل منكم لينذركم ولتتقوا﴾ [الأعرَاف: 63]
Abubakar Mahmood Jummi Shin, kuna mamakin cewa ambato ya zo muku daga Ubangijinku a kan wani namiji, daga gare ku, domin ya yi muku gargaɗi, kuma domin ku yi taƙawa, kuma tsammaninku ana jin ƙanku |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, kuna mamakin cewa ambato ya zo muku daga Ubangijinku a kan wani namiji, daga gare ku, domin ya yi muku gargaɗi, kuma domin ku yi taƙawa, kuma tsammaninku ana jin ƙanku |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, kunã mãmãkin cẽwa ambato yã zo muku daga Ubangijinku a kan wani namiji, daga gare ku, dõmin ya yi muku gargaɗi, kuma dõmin ku yi taƙawa, kuma tsammãninku anã jin ƙanku |