×

Kuma awo a rãnar nan ne gaskiya. To, wanda sikẽlansasuka yi nauyi, 7:8 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-A‘raf ⮕ (7:8) ayat 8 in Hausa

7:8 Surah Al-A‘raf ayat 8 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 8 - الأعرَاف - Page - Juz 8

﴿وَٱلۡوَزۡنُ يَوۡمَئِذٍ ٱلۡحَقُّۚ فَمَن ثَقُلَتۡ مَوَٰزِينُهُۥ فَأُوْلَٰٓئِكَ هُمُ ٱلۡمُفۡلِحُونَ ﴾
[الأعرَاف: 8]

Kuma awo a rãnar nan ne gaskiya. To, wanda sikẽlansasuka yi nauyi, to, waɗannan sũ ne mãsu cin nasara

❮ Previous Next ❯

ترجمة: والوزن يومئذ الحق فمن ثقلت موازينه فأولئك هم المفلحون, باللغة الهوسا

﴿والوزن يومئذ الحق فمن ثقلت موازينه فأولئك هم المفلحون﴾ [الأعرَاف: 8]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma awo a ranar nan ne gaskiya. To, wanda sikelansasuka yi nauyi, to, waɗannan su ne masu cin nasara
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma awo a ranar nan ne gaskiya. To, wanda sikelansasuka yi nauyi, to, waɗannan su ne masu cin nasara
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma awo a rãnar nan ne gaskiya. To, wanda sikẽlansasuka yi nauyi, to, waɗannan sũ ne mãsu cin nasara
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek