Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 9 - الأعرَاف - Page - Juz 8
﴿وَمَنۡ خَفَّتۡ مَوَٰزِينُهُۥ فَأُوْلَٰٓئِكَ ٱلَّذِينَ خَسِرُوٓاْ أَنفُسَهُم بِمَا كَانُواْ بِـَٔايَٰتِنَا يَظۡلِمُونَ ﴾
[الأعرَاف: 9]
﴿ومن خفت موازينه فأولئك الذين خسروا أنفسهم بما كانوا بآياتنا يظلمون﴾ [الأعرَاف: 9]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma wanda sikelansa suka yi sauƙi, to, waɗannan ne waɗanda suka yi hasarar rayukansu, saboda abin da suka kasance, da ayoyinMu, suna yi na zalunci |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wanda sikelansa suka yi sauƙi, to, waɗannan ne waɗanda suka yi hasarar rayukansu, saboda abin da suka kasance, da ayoyinMu, suna yi na zalunci |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wanda sikẽlansa suka yi sauƙi, to, waɗannan ne waɗanda suka yi hasarar rayukansu, sabõda abin da suka kasance, da ãyõyinMu, sunã yi na zãlunci |