Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma‘arij ayat 32 - المَعَارج - Page - Juz 29
﴿وَٱلَّذِينَ هُمۡ لِأَمَٰنَٰتِهِمۡ وَعَهۡدِهِمۡ رَٰعُونَ ﴾
[المَعَارج: 32]
﴿والذين هم لأماناتهم وعهدهم راعون﴾ [المَعَارج: 32]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma da waɗannan da suke ga amanoninsu da alkawarinsu masu tsarewa ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma da waɗannan da suke ga amanoninsu da alkawarinsu masu tsarewa ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma da waɗannan da suke ga amãnõninsu da alkawarinsu mãsu tsarẽwa ne |