Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma‘arij ayat 31 - المَعَارج - Page - Juz 29
﴿فَمَنِ ٱبۡتَغَىٰ وَرَآءَ ذَٰلِكَ فَأُوْلَٰٓئِكَ هُمُ ٱلۡعَادُونَ ﴾
[المَعَارج: 31]
﴿فمن ابتغى وراء ذلك فأولئك هم العادون﴾ [المَعَارج: 31]
Abubakar Mahmood Jummi To, duk wanda ya nemi abin da yake a bayan wannan, to, waɗancan su ne masu ƙetare iyaka |
Abubakar Mahmoud Gumi To, duk wanda ya nemi abin da yake a bayan wannan, to, waɗancan su ne masu ƙetare iyaka |
Abubakar Mahmoud Gumi To, duk wanda ya nẽmi abin da yake a bayan wannan, to, waɗancan sũ ne mãsu ƙetare iyãka |