Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma‘arij ayat 5 - المَعَارج - Page - Juz 29
﴿فَٱصۡبِرۡ صَبۡرٗا جَمِيلًا ﴾
[المَعَارج: 5]
﴿فاصبر صبرا جميلا﴾ [المَعَارج: 5]
Abubakar Mahmood Jummi Saboda haka, ka yi haƙuri, haƙuri mai kyawo |
Abubakar Mahmoud Gumi Saboda haka, ka yi haƙuri, haƙuri mai kyawo |
Abubakar Mahmoud Gumi Sabõda haka, ka yi haƙuri, haƙuri mai kyãwo |