Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma‘arij ayat 4 - المَعَارج - Page - Juz 29
﴿تَعۡرُجُ ٱلۡمَلَٰٓئِكَةُ وَٱلرُّوحُ إِلَيۡهِ فِي يَوۡمٖ كَانَ مِقۡدَارُهُۥ خَمۡسِينَ أَلۡفَ سَنَةٖ ﴾
[المَعَارج: 4]
﴿تعرج الملائكة والروح إليه في يوم كان مقداره خمسين ألف سنة﴾ [المَعَارج: 4]
Abubakar Mahmood Jummi Mala'iku da Ruhi (Jibrila) suna takawa zuwa gare Shi, a cikin yini wanda gwargwadonsa, shekara dubu hamsin ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Mala'iku da Ruhi (Jibrila) suna takawa zuwa gare Shi, a cikin yini wanda gwargwadonsa, shekara dubu hamsin ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Malã'iku da Ruhi (Jibrila) sunã tãkãwa zuwa gare Shi, a cikin yini wanda gwargwadonsa, shẽkara dubu hamsin ne |