Quran with Hausa translation - Surah Al-Jinn ayat 4 - الجِن - Page - Juz 29
﴿وَأَنَّهُۥ كَانَ يَقُولُ سَفِيهُنَا عَلَى ٱللَّهِ شَطَطٗا ﴾ 
[الجِن: 4]
﴿وأنه كان يقول سفيهنا على الله شططا﴾ [الجِن: 4]
| Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle ne shi, wawanmu ya kasance yana faɗar abin da ya ƙetare haddi ga Allah | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne shi, wawanmu ya kasance yana faɗar abin da ya ƙetare haddi ga Allah | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne shi, wãwanmu ya kasance yana faɗar abin da ya ƙetare haddi ga Allah |