Quran with Hausa translation - Surah Al-Jinn ayat 5 - الجِن - Page - Juz 29
﴿وَأَنَّا ظَنَنَّآ أَن لَّن تَقُولَ ٱلۡإِنسُ وَٱلۡجِنُّ عَلَى ٱللَّهِ كَذِبٗا ﴾
[الجِن: 5]
﴿وأنا ظننا أن لن تقول الإنس والجن على الله كذبا﴾ [الجِن: 5]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle ne mu, mun yi zaton mutum da aljani ba za su iya faɗar ƙarya ba ga Allah |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne mu, mun yi zaton mutum da aljani ba za su iya faɗar ƙarya ba ga Allah |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne mũ, mun yi zaton mutum da aljani bã zã su iya faɗar ƙarya ba ga Allah |