Quran with Hausa translation - Surah Al-Qiyamah ayat 40 - القِيَامة - Page - Juz 29
﴿أَلَيۡسَ ذَٰلِكَ بِقَٰدِرٍ عَلَىٰٓ أَن يُحۡـِۧيَ ٱلۡمَوۡتَىٰ ﴾
[القِيَامة: 40]
﴿أليس ذلك بقادر على أن يحيي الموتى﴾ [القِيَامة: 40]
Abubakar Mahmood Jummi Ashe wannan bai zama Mai iko ba bisa ga rayar da matattu |
Abubakar Mahmoud Gumi Ashe wannan bai zama Mai iko ba bisa ga rayar da matattu |
Abubakar Mahmoud Gumi Ashẽ wannan bai zama Mai iko ba bisa ga rãyar da matattu |