Quran with Hausa translation - Surah Al-Insan ayat 23 - الإنسَان - Page - Juz 29
﴿إِنَّا نَحۡنُ نَزَّلۡنَا عَلَيۡكَ ٱلۡقُرۡءَانَ تَنزِيلٗا ﴾
[الإنسَان: 23]
﴿إنا نحن نـزلنا عليك القرآن تنـزيلا﴾ [الإنسَان: 23]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle, Mu ne Muka saukar da Alƙur'ani a gare ka, saukarwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle, Mu ne Muka saukar da Alƙur'ani a gare ka, saukarwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle, Mũ ne Muka saukar da Alƙur'ãni a gare ka, saukarwa |