Quran with Hausa translation - Surah Al-Insan ayat 24 - الإنسَان - Page - Juz 29
﴿فَٱصۡبِرۡ لِحُكۡمِ رَبِّكَ وَلَا تُطِعۡ مِنۡهُمۡ ءَاثِمًا أَوۡ كَفُورٗا ﴾
[الإنسَان: 24]
﴿فاصبر لحكم ربك ولا تطع منهم آثما أو كفورا﴾ [الإنسَان: 24]
Abubakar Mahmood Jummi Saboda haka ka yi haƙuri ga hukuncin Ubangijinka, kuma kada ka bi, daga cikinsu, mai zunubi ko mai kafirci |
Abubakar Mahmoud Gumi Saboda haka ka yi haƙuri ga hukuncin Ubangijinka, kuma kada ka bi, daga cikinsu, mai zunubi ko mai kafirci |
Abubakar Mahmoud Gumi Sabõda haka ka yi haƙuri ga hukuncin Ubangijinka, kuma kada ka bi, daga cikinsu, mai zunubi ko mai kãfirci |