Quran with Hausa translation - Surah Al-Insan ayat 5 - الإنسَان - Page - Juz 29
﴿إِنَّ ٱلۡأَبۡرَارَ يَشۡرَبُونَ مِن كَأۡسٖ كَانَ مِزَاجُهَا كَافُورًا ﴾
[الإنسَان: 5]
﴿إن الأبرار يشربون من كأس كان مزاجها كافورا﴾ [الإنسَان: 5]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne, mutanen kirki za su sha daga finjalin giya abin gaurayarta ya kasance kafur ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, mutanen kirki za su sha daga finjalin giya abin gaurayarta ya kasance kafur ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, mutãnen kirki zã su sha daga finjãlin giya abin gaurayarta yã kãsance kãfur ne |