Quran with Hausa translation - Surah Al-Anfal ayat 40 - الأنفَال - Page - Juz 9
﴿وَإِن تَوَلَّوۡاْ فَٱعۡلَمُوٓاْ أَنَّ ٱللَّهَ مَوۡلَىٰكُمۡۚ نِعۡمَ ٱلۡمَوۡلَىٰ وَنِعۡمَ ٱلنَّصِيرُ ﴾
[الأنفَال: 40]
﴿وإن تولوا فاعلموا أن الله مولاكم نعم المولى ونعم النصير﴾ [الأنفَال: 40]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma idan sun juya, to, ku sani cewa lalle Allah ne Majiɓincinku: Madalla da Majiɓinci, kuma madalla da Mai taimako, Shi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan sun juya, to, ku sani cewa lalle Allah ne Majiɓincinku: Madalla da Majiɓinci, kuma madalla da Mai taimako, Shi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan sun jũya, to, ku sani cẽwa lalle Allah ne Majiɓincinku: Mãdalla da Majiɓinci, kuma mãdalla da Mai taimako, Shĩ |