Quran with Hausa translation - Surah Al-Anfal ayat 39 - الأنفَال - Page - Juz 9
﴿وَقَٰتِلُوهُمۡ حَتَّىٰ لَا تَكُونَ فِتۡنَةٞ وَيَكُونَ ٱلدِّينُ كُلُّهُۥ لِلَّهِۚ فَإِنِ ٱنتَهَوۡاْ فَإِنَّ ٱللَّهَ بِمَا يَعۡمَلُونَ بَصِيرٞ ﴾
[الأنفَال: 39]
﴿وقاتلوهم حتى لا تكون فتنة ويكون الدين كله لله فإن انتهوا فإن﴾ [الأنفَال: 39]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ku yaƙe su har wata fitina ba za ta kasance ba, kuma addini dukansa ya kasance na Allah. To, idan sun hanu to lalle ne, Allah ia abin da kuke aikatawa Mai gani ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ku yaƙe su har wata fitina ba za ta kasance ba, kuma addini dukansa ya kasance na Allah. To, idan sun hanu to lalle ne, Allah ia abin da kuke aikatawa Mai gani ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ku yãƙe su har wata fitina bã zã ta kasance ba, kuma addini dukansa ya kasance na Allah. To, idan sun hanu to lalle ne, Allah ia abin da kuke aikatãwa Mai gani ne |