×

Kuma ka sani, abin sani kawai, abin da kuka sãmi* ganĩma daga 8:41 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Anfal ⮕ (8:41) ayat 41 in Hausa

8:41 Surah Al-Anfal ayat 41 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Anfal ayat 41 - الأنفَال - Page - Juz 10

﴿۞ وَٱعۡلَمُوٓاْ أَنَّمَا غَنِمۡتُم مِّن شَيۡءٖ فَأَنَّ لِلَّهِ خُمُسَهُۥ وَلِلرَّسُولِ وَلِذِي ٱلۡقُرۡبَىٰ وَٱلۡيَتَٰمَىٰ وَٱلۡمَسَٰكِينِ وَٱبۡنِ ٱلسَّبِيلِ إِن كُنتُمۡ ءَامَنتُم بِٱللَّهِ وَمَآ أَنزَلۡنَا عَلَىٰ عَبۡدِنَا يَوۡمَ ٱلۡفُرۡقَانِ يَوۡمَ ٱلۡتَقَى ٱلۡجَمۡعَانِۗ وَٱللَّهُ عَلَىٰ كُلِّ شَيۡءٖ قَدِيرٌ ﴾
[الأنفَال: 41]

Kuma ka sani, abin sani kawai, abin da kuka sãmi* ganĩma daga wani abu, to, lalle ne Allah Yanã da humusinsa kuma da Manzo, kuma da mãsu zumunta, da marãyu da miskĩnai da ɗan hanya, idan kun kasance kun yi ĩmãni da Allah da abin da Muka saukar a kan bãwanMu a Rãnar Rarrabẽwa, a Rãnar da jama'a biyu suka haɗu, kuma Allah ne, a kan kõwane abu, Mai ĩkon yi

❮ Previous Next ❯

ترجمة: واعلموا أنما غنمتم من شيء فأن لله خمسه وللرسول ولذي القربى واليتامى, باللغة الهوسا

﴿واعلموا أنما غنمتم من شيء فأن لله خمسه وللرسول ولذي القربى واليتامى﴾ [الأنفَال: 41]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma ka sani, abin sani kawai, abin da kuka sami* ganima daga wani abu, to, lalle ne Allah Yana da humusinsa kuma da Manzo, kuma da masu zumunta, da marayu da miskinai da ɗan hanya, idan kun kasance kun yi imani da Allah da abin da Muka saukar a kan bawanMu a Ranar Rarrabewa, a Ranar da jama'a biyu suka haɗu, kuma Allah ne, a kan kowane abu, Mai ikon yi
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma ka sani, abin sani kawai, abin da kuka sami ganima daga wani abu, to, lalle ne Allah Yana da humusinsa kuma da Manzo, kuma da masu zumunta, da marayu da miskinai da ɗan hanya, idan kun kasance kun yi imani da Allah da abin da Muka saukar a kan bawanMu a Ranar Rarrabewa, a Ranar da jama'a biyu suka haɗu, kuma Allah ne, a kan kowane abu, Mai ikon yi
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma ka sani, abin sani kawai, abin da kuka sãmi ganĩma daga wani abu, to, lalle ne Allah Yanã da humusinsa kuma da Manzo, kuma da mãsu zumunta, da marãyu da miskĩnai da ɗan hanya, idan kun kasance kun yi ĩmãni da Allah da abin da Muka saukar a kan bãwanMu a Rãnar Rarrabẽwa, a Rãnar da jama'a biyu suka haɗu, kuma Allah ne, a kan kõwane abu, Mai ĩkon yi
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek