Quran with Hausa translation - Surah Al-InfiTar ayat 6 - الانفِطَار - Page - Juz 30
﴿يَٰٓأَيُّهَا ٱلۡإِنسَٰنُ مَا غَرَّكَ بِرَبِّكَ ٱلۡكَرِيمِ ﴾
[الانفِطَار: 6]
﴿ياأيها الإنسان ما غرك بربك الكريم﴾ [الانفِطَار: 6]
Abubakar Mahmood Jummi Ya kai mutum! Me ya ruɗe ka game da Ubangijinka, Mai karamci |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya kai mutum! Me ya ruɗe ka game da Ubangijinka, Mai karimci |
Abubakar Mahmoud Gumi Yã kai mutum! Mẽ ya rũɗe ka game da Ubangijinka, Mai karimci |