Quran with Hausa translation - Surah Al-MuTaffifin ayat 34 - المُطَففين - Page - Juz 30
﴿فَٱلۡيَوۡمَ ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ مِنَ ٱلۡكُفَّارِ يَضۡحَكُونَ ﴾ 
[المُطَففين: 34]
﴿فاليوم الذين آمنوا من الكفار يضحكون﴾ [المُطَففين: 34]
| Abubakar Mahmood Jummi To, yau fa (a Lahira] waɗanda suka yi imani, su ke yi wa kafirai dariya | 
| Abubakar Mahmoud Gumi To, yau fa (a Lahira] waɗanda suka yi imani, su ke yi wa kafirai dariya | 
| Abubakar Mahmoud Gumi To, yau fa (a Lãhira] waɗanda suka yi ĩmãni, sũ ke yi wa kãfirai dãriya |