Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘la ayat 6 - الأعلى - Page - Juz 30
﴿سَنُقۡرِئُكَ فَلَا تَنسَىٰٓ ﴾
[الأعلى: 6]
﴿سنقرئك فلا تنسى﴾ [الأعلى: 6]
Abubakar Mahmood Jummi Za mu karantar da kai (Alƙur'ani) saboda haka ba za ka manta (shi) ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Za mu karantar da kai (Alƙur'ani) saboda haka ba za ka manta (shi) ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Za mu karantar da kai (Alƙur'ãni) sabõda haka bã zã ka mantã (shi) ba |