Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘la ayat 9 - الأعلى - Page - Juz 30
﴿فَذَكِّرۡ إِن نَّفَعَتِ ٱلذِّكۡرَىٰ ﴾
[الأعلى: 9]
﴿فذكر إن نفعت الذكرى﴾ [الأعلى: 9]
Abubakar Mahmood Jummi Saboda baka, ka tunatar, idan tunatarwa za ta yi amfani |
Abubakar Mahmoud Gumi Saboda baka, ka tunatar, idan tunatarwa za ta yi amfani |
Abubakar Mahmoud Gumi Sabõda baka, ka tunãtar, idan tunatarwa zã ta yi amfãni |