Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 15 - التوبَة - Page - Juz 10
﴿وَيُذۡهِبۡ غَيۡظَ قُلُوبِهِمۡۗ وَيَتُوبُ ٱللَّهُ عَلَىٰ مَن يَشَآءُۗ وَٱللَّهُ عَلِيمٌ حَكِيمٌ ﴾
[التوبَة: 15]
﴿ويذهب غيظ قلوبهم ويتوب الله على من يشاء والله عليم حكيم﴾ [التوبَة: 15]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Ya tafi da fushin zukatansu, kuma Ya karɓi tuba a kan wanda Ya so. Kuma Allah ne Masani, Mai hikima |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Ya tafi da fushin zukatansu, kuma Ya karɓi tuba a kan wanda Ya so. Kuma Allah ne Masani, Mai hikima |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Ya tafĩ da fushin zukãtansu, kuma Ya karɓi tũba a kan wanda Ya so. Kuma Allah ne Masani, Mai hikima |