Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 14 - التوبَة - Page - Juz 10
﴿قَٰتِلُوهُمۡ يُعَذِّبۡهُمُ ٱللَّهُ بِأَيۡدِيكُمۡ وَيُخۡزِهِمۡ وَيَنصُرۡكُمۡ عَلَيۡهِمۡ وَيَشۡفِ صُدُورَ قَوۡمٖ مُّؤۡمِنِينَ ﴾
[التوبَة: 14]
﴿قاتلوهم يعذبهم الله بأيديكم ويخزهم وينصركم عليهم ويشف صدور قوم مؤمنين﴾ [التوبَة: 14]
Abubakar Mahmood Jummi Ku yaƙe su, Allah Ya yi musu azaba da hannayenku, kuma Ya kunyatar da su, kuma Ya taimake ku, kuma Ya warkar da ƙirazan mutane muminai |
Abubakar Mahmoud Gumi Ku yaƙe su, Allah Ya yi musu azaba da hannayenku, kuma Ya kunyatar da su, kuma Ya taimake ku, kuma Ya warkar da ƙirazan mutane muminai |
Abubakar Mahmoud Gumi Ku yãƙe su, Allah Ya yi musu azabã da hannãyenku, kuma Ya kunyatar da su, kuma Ya taimake ku, kuma Ya warkar da ƙirãzan mutãne mũminai |