Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 16 - التوبَة - Page - Juz 10
﴿أَمۡ حَسِبۡتُمۡ أَن تُتۡرَكُواْ وَلَمَّا يَعۡلَمِ ٱللَّهُ ٱلَّذِينَ جَٰهَدُواْ مِنكُمۡ وَلَمۡ يَتَّخِذُواْ مِن دُونِ ٱللَّهِ وَلَا رَسُولِهِۦ وَلَا ٱلۡمُؤۡمِنِينَ وَلِيجَةٗۚ وَٱللَّهُ خَبِيرُۢ بِمَا تَعۡمَلُونَ ﴾
[التوبَة: 16]
﴿أم حسبتم أن تتركوا ولما يعلم الله الذين جاهدوا منكم ولم يتخذوا﴾ [التوبَة: 16]
Abubakar Mahmood Jummi Ko kuna zaton* a bar ku, tun Allah bai bayyana waɗanda suka yi jihadi ba daga gare ku, kuma su ba su riƙi wani shigeba, baicin Allah da ManzonSa da muminai? Kuma Allah ne Mai jarrabawa ga abin da kuke aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ko kuna zaton a bar ku, tun Allah bai bayyana waɗanda suka yi jihadi ba daga gare ku, kuma su ba su riƙi wani shigeba, baicin Allah da ManzonSa da muminai? Kuma Allah ne Mai jarrabawa ga abin da kuke aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kõ kunã zaton a bar ku, tun Allah bai bayyana waɗanda suka yi jihãdi ba daga gare ku, kuma sũ ba su riƙi wani shigeba, baicin Allah da ManzonSa da mũminai? Kuma Allah ne Mai jarrabãwa ga abin da kuke aikatãwa |