Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 29 - التوبَة - Page - Juz 10
﴿قَٰتِلُواْ ٱلَّذِينَ لَا يُؤۡمِنُونَ بِٱللَّهِ وَلَا بِٱلۡيَوۡمِ ٱلۡأٓخِرِ وَلَا يُحَرِّمُونَ مَا حَرَّمَ ٱللَّهُ وَرَسُولُهُۥ وَلَا يَدِينُونَ دِينَ ٱلۡحَقِّ مِنَ ٱلَّذِينَ أُوتُواْ ٱلۡكِتَٰبَ حَتَّىٰ يُعۡطُواْ ٱلۡجِزۡيَةَ عَن يَدٖ وَهُمۡ صَٰغِرُونَ ﴾
[التوبَة: 29]
﴿قاتلوا الذين لا يؤمنون بالله ولا باليوم الآخر ولا يحرمون ما حرم﴾ [التوبَة: 29]
Abubakar Mahmood Jummi Ku yaƙi waɗan da* ba su yin imani da Allah kuma ba su imani da Ranar Lahira kumaba su haramta abin da Allah da Manzon Sa suka haramta, kuma ba su yin addini, addinin gaskiya, daga waɗan da aka bai wa Littafi, har sai sun bayar da jizya daga, hannu, kuma suna ƙasƙantattu |
Abubakar Mahmoud Gumi Ku yaƙi waɗanda ba su yin imani da Allah kuma ba su imani da Ranar Lahira kumaba su haramta abin da Allah da ManzonSa suka haramta, kuma ba su yin addini, addinin gaskiya, daga waɗanda aka bai wa Littafi, har sai sun bayar da jizya daga, hannu, kuma suna ƙasƙantattu |
Abubakar Mahmoud Gumi Ku yãƙi waɗanda bã su yin ĩmãni da Allah kuma bã su ĩmãni da Rãnar Lãhira kumabã su haramta abin da Allah da ManzonSa suka haramta, kuma bã su yin addini, addinin gaskiya, daga waɗanda aka bai wa Littãfi, har sai sun bãyar da jizya daga, hannu, kuma sunã ƙasƙantattu |