Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 30 - التوبَة - Page - Juz 10
﴿وَقَالَتِ ٱلۡيَهُودُ عُزَيۡرٌ ٱبۡنُ ٱللَّهِ وَقَالَتِ ٱلنَّصَٰرَى ٱلۡمَسِيحُ ٱبۡنُ ٱللَّهِۖ ذَٰلِكَ قَوۡلُهُم بِأَفۡوَٰهِهِمۡۖ يُضَٰهِـُٔونَ قَوۡلَ ٱلَّذِينَ كَفَرُواْ مِن قَبۡلُۚ قَٰتَلَهُمُ ٱللَّهُۖ أَنَّىٰ يُؤۡفَكُونَ ﴾
[التوبَة: 30]
﴿وقالت اليهود عزير ابن الله وقالت النصارى المسيح ابن الله ذلك قولهم﴾ [التوبَة: 30]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Yahudawa suka ce: "Uzairu ɗan Allah ne."Kuma Nasara suka ce: "Masihu ɗan Allah ne." Wancan zancensu ne da bakunansu. Suna kama da maganar waɗanda suka kafirta daga gabani. Allah Ya la'ance su! Yaya aka karkatar da su |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Yahudawa suka ce: "Uzairu ɗan Allah ne."Kuma Nasara suka ce: "Masihu ɗan Allah ne." Wancan zancensu ne da bakunansu. Suna kama da maganar waɗanda suka kafirta daga gabani. Allah Ya la'ance su! Yaya aka karkatar da su |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Yahũdãwa suka ce: "Uzairu ɗan Allah ne."Kuma Nasãra suka ce: "Masĩhu ɗan Allah ne." Wancan zancensu ne da bãkunansu. Sunã kamã da maganar waɗanda suka kãfirta daga gabãni. Allah Yã la'ance su! Yãya aka karkatar da su |