Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 39 - التوبَة - Page - Juz 10
﴿إِلَّا تَنفِرُواْ يُعَذِّبۡكُمۡ عَذَابًا أَلِيمٗا وَيَسۡتَبۡدِلۡ قَوۡمًا غَيۡرَكُمۡ وَلَا تَضُرُّوهُ شَيۡـٔٗاۗ وَٱللَّهُ عَلَىٰ كُلِّ شَيۡءٖ قَدِيرٌ ﴾
[التوبَة: 39]
﴿إلا تنفروا يعذبكم عذابا أليما ويستبدل قوما غيركم ولا تضروه شيئا والله﴾ [التوبَة: 39]
Abubakar Mahmood Jummi Idan ba ku fita da yaƙi ba, Allah zai azabta ku da azaba mai raɗaɗi, kuma Ya musanya wasu mutane, wasunku (a maimakonku). Kuma ba za ku cutar da Shida kome ba. Kuma Allah a kan dukan kome Mai ikon yi ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Idan ba ku fita da yaƙi ba, Allah zai azabta ku da azaba mai raɗaɗi, kuma Ya musanya wasu mutane, wasunku (a maimakonku). Kuma ba za ku cutar da Shida kome ba. Kuma Allah a kan dukan kome Mai ikon yi ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Idan ba ku fita da yãƙi ba, Allah zai azabta ku da azãba mai raɗaɗi, kuma Ya musanya wasu mutãne, wasunku (a maimakonku). Kuma bã zã ku cũtar da Shida kõme ba. Kuma Allah a kan dukan kõme Mai ĩkon yi ne |