Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 55 - التوبَة - Page - Juz 10
﴿فَلَا تُعۡجِبۡكَ أَمۡوَٰلُهُمۡ وَلَآ أَوۡلَٰدُهُمۡۚ إِنَّمَا يُرِيدُ ٱللَّهُ لِيُعَذِّبَهُم بِهَا فِي ٱلۡحَيَوٰةِ ٱلدُّنۡيَا وَتَزۡهَقَ أَنفُسُهُمۡ وَهُمۡ كَٰفِرُونَ ﴾
[التوبَة: 55]
﴿فلا تعجبك أموالهم ولا أولادهم إنما يريد الله ليعذبهم بها في الحياة﴾ [التوبَة: 55]
Abubakar Mahmood Jummi Saboda haka, kada dukiyoyinsu su ba ka sha'awa, kuma haka 'ya'yansu. Abin sani kawai, Allah Yana nufin Ya yi musu azaba, da su a cikin rayuwar duniya, kuma rayukansu su fita alhali kuwa suna kafirai |
Abubakar Mahmoud Gumi Saboda haka, kada dukiyoyinsu su ba ka sha'awa, kuma haka 'ya'yansu. Abin sani kawai, Allah Yana nufin Ya yi musu azaba, da su a cikin rayuwar duniya, kuma rayukansu su fita alhali kuwa suna kafirai |
Abubakar Mahmoud Gumi Sabõda haka, kada dũkiyõyinsu su bã ka sha'awa, kuma haka 'ya'yansu. Abin sani kawai, Allah Yanã nufin Ya yi musu azãba, da su a cikin rãyuwar dũniya, kuma rãyukansu su fita alhãli kuwa sunã kãfirai |