Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 56 - التوبَة - Page - Juz 10
﴿وَيَحۡلِفُونَ بِٱللَّهِ إِنَّهُمۡ لَمِنكُمۡ وَمَا هُم مِّنكُمۡ وَلَٰكِنَّهُمۡ قَوۡمٞ يَفۡرَقُونَ ﴾
[التوبَة: 56]
﴿ويحلفون بالله إنهم لمنكم وما هم منكم ولكنهم قوم يفرقون﴾ [التوبَة: 56]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma suna rantsuwa da Allah cewa, lalle ne su, haƙiƙa, daga gare ku suke, alhali kuwa ba su zamo daga gare ku ba. Kuma amma su mutane ne masu tsoro |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suna rantsuwa da Allah cewa, lalle ne su, haƙiƙa, daga gare ku suke, alhali kuwa ba su zamo daga gare ku ba. Kuma amma su mutane ne masu tsoro |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma sunã rantsuwa da Allah cẽwa, lalle ne sũ, haƙĩƙa, daga gare ku suke, alhãli kuwa ba su zamo daga gare ku ba. Kuma amma sũ mutãne ne mãsu tsõro |