Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 67 - التوبَة - Page - Juz 10
﴿ٱلۡمُنَٰفِقُونَ وَٱلۡمُنَٰفِقَٰتُ بَعۡضُهُم مِّنۢ بَعۡضٖۚ يَأۡمُرُونَ بِٱلۡمُنكَرِ وَيَنۡهَوۡنَ عَنِ ٱلۡمَعۡرُوفِ وَيَقۡبِضُونَ أَيۡدِيَهُمۡۚ نَسُواْ ٱللَّهَ فَنَسِيَهُمۡۚ إِنَّ ٱلۡمُنَٰفِقِينَ هُمُ ٱلۡفَٰسِقُونَ ﴾
[التوبَة: 67]
﴿المنافقون والمنافقات بعضهم من بعض يأمرون بالمنكر وينهون عن المعروف ويقبضون أيديهم﴾ [التوبَة: 67]
Abubakar Mahmood Jummi Munafukai maza da munafukai mata, sashensu* daga sashe, suna umurni da abin ƙi kuma suna hani daga alheri. Kuma suna damƙewar hannayensu. Sun mance Allah, sai Ya manta da su. Lalle ne munafukai su ne fasiƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Munafukai maza da munafukai mata, sashensu daga sashe, suna umurni da abin ƙi kuma suna hani daga alheri. Kuma suna damƙewar hannayensu. Sun mance Allah, sai Ya manta da su. Lalle ne munafukai su ne fasiƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Munãfukai maza da munãfukai mãtã, sãshensu daga sãshe, sunã umurni da abin ƙi kuma sunã hani daga alhẽri. Kuma sunã damƙẽwar hannayensu. Sun mance Allah, sai Ya mantã da su. Lalle ne munãfukai sũ ne fãsiƙai |