Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 66 - التوبَة - Page - Juz 10
﴿لَا تَعۡتَذِرُواْ قَدۡ كَفَرۡتُم بَعۡدَ إِيمَٰنِكُمۡۚ إِن نَّعۡفُ عَن طَآئِفَةٖ مِّنكُمۡ نُعَذِّبۡ طَآئِفَةَۢ بِأَنَّهُمۡ كَانُواْ مُجۡرِمِينَ ﴾
[التوبَة: 66]
﴿لا تعتذروا قد كفرتم بعد إيمانكم إن نعف عن طائفة منكم نعذب﴾ [التوبَة: 66]
Abubakar Mahmood Jummi Kada ku kawo wani uzuri, haƙiƙa, kun kafirta a bayanimaninku. Idan Mun yafe laifi ga wata ƙungiya daga gare ku, za Mu azabta wata ƙungiya saboda, lalle, sun kasance masu laifi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kada ku kawo wani uzuri, haƙiƙa, kun kafirta a bayanimaninku. Idan Mun yafe laifi ga wata ƙungiya daga gare ku, za Mu azabta wata ƙungiya saboda, lalle, sun kasance masu laifi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kada ku kãwo wani uzuri, haƙĩƙa, kun kãfirta a bãyanĩmãninku. Idan Mun yãfe laifi ga wata ƙungiya daga gare ku, zã Mu azabta wata ƙungiya sabõda, lalle, sun kasance mãsu laifi |