Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 68 - التوبَة - Page - Juz 10
﴿وَعَدَ ٱللَّهُ ٱلۡمُنَٰفِقِينَ وَٱلۡمُنَٰفِقَٰتِ وَٱلۡكُفَّارَ نَارَ جَهَنَّمَ خَٰلِدِينَ فِيهَاۚ هِيَ حَسۡبُهُمۡۚ وَلَعَنَهُمُ ٱللَّهُۖ وَلَهُمۡ عَذَابٞ مُّقِيمٞ ﴾
[التوبَة: 68]
﴿وعد الله المنافقين والمنافقات والكفار نار جهنم خالدين فيها هي حسبهم ولعنهم﴾ [التوبَة: 68]
Abubakar Mahmood Jummi Allah ya yi wa'adi ga munafukai maza da munafukai mata da kafirai da wutar Jahannama, suna madawwama a cikinta. Ita ce ma'ishiyarsu. Kuma Allah Ya la'ance su, kuma suna da azaba zaunanniya |
Abubakar Mahmoud Gumi Allah ya yi wa'adi ga munafukai maza da munafukai mata da kafirai da wutar Jahannama, suna madawwama a cikinta. Ita ce ma'ishiyarsu. Kuma Allah Ya la'ance su, kuma suna da azaba zaunanniya |
Abubakar Mahmoud Gumi Allah yã yi wa'adi ga munãfukai maza da munãfukai mãtã da kãfirai da wutar Jahannama, sunã madawwama a cikinta. Ita ce ma'ishiyarsu. Kuma Allah Yã la'ance su, kuma sunã da azãba zaunanniya |