Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 8 - التوبَة - Page - Juz 10
﴿كَيۡفَ وَإِن يَظۡهَرُواْ عَلَيۡكُمۡ لَا يَرۡقُبُواْ فِيكُمۡ إِلّٗا وَلَا ذِمَّةٗۚ يُرۡضُونَكُم بِأَفۡوَٰهِهِمۡ وَتَأۡبَىٰ قُلُوبُهُمۡ وَأَكۡثَرُهُمۡ فَٰسِقُونَ ﴾
[التوبَة: 8]
﴿كيف وإن يظهروا عليكم لا يرقبوا فيكم إلا ولا ذمة يرضونكم بأفواههم﴾ [التوبَة: 8]
Abubakar Mahmood Jummi Yaya, alhali idan sun ci nasara a kanku, ba za su tsare wata zumun ta ba a cikinku, kuma haka wata amana, suna yardar da ku da bakunansu kuma zukatansu suna ƙi? Kuma mafi yawansu fasiƙai ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Yaya, alhali idan sun ci nasara a kanku, ba za su tsare wata zumun ta ba a cikinku, kuma haka wata amana, suna yardar da ku da bakunansu kuma zukatansu suna ƙi? Kuma mafi yawansu fasiƙai ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Yãya, alhãli idan sun ci nasara a kanku, bã zã su tsare wata zumun ta ba a cikinku, kuma haka wata amãna, sunã yardar da ku da bãkunansu kuma zukãtansu sunã ƙi? Kuma mafi yawansu fãsiƙai ne |