Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 9 - التوبَة - Page - Juz 10
﴿ٱشۡتَرَوۡاْ بِـَٔايَٰتِ ٱللَّهِ ثَمَنٗا قَلِيلٗا فَصَدُّواْ عَن سَبِيلِهِۦٓۚ إِنَّهُمۡ سَآءَ مَا كَانُواْ يَعۡمَلُونَ ﴾
[التوبَة: 9]
﴿اشتروا بآيات الله ثمنا قليلا فصدوا عن سبيله إنهم ساء ما كانوا﴾ [التوبَة: 9]
Abubakar Mahmood Jummi Sun saya da ayoyin Allah, 'yan kuɗi kaɗan, sa'an nan suka kange daga hanyar Allah. Lalle ne su, abin da suka kasance suna aikatawa ya munana |
Abubakar Mahmoud Gumi Sun saya da ayoyin Allah, 'yan kuɗi kaɗan, sa'an nan suka kange daga hanyar Allah. Lalle ne su, abin da suka kasance suna aikatawa ya munana |
Abubakar Mahmoud Gumi Sun saya da ãyõyin Allah, 'yan kuɗi kaɗan, sa'an nan suka kange daga hanyar Allah. Lalle ne sũ, abin da suka kasance sunã aikatãwa yã mũnana |