Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 86 - التوبَة - Page - Juz 10
﴿وَإِذَآ أُنزِلَتۡ سُورَةٌ أَنۡ ءَامِنُواْ بِٱللَّهِ وَجَٰهِدُواْ مَعَ رَسُولِهِ ٱسۡتَـٔۡذَنَكَ أُوْلُواْ ٱلطَّوۡلِ مِنۡهُمۡ وَقَالُواْ ذَرۡنَا نَكُن مَّعَ ٱلۡقَٰعِدِينَ ﴾
[التوبَة: 86]
﴿وإذا أنـزلت سورة أن آمنوا بالله وجاهدوا مع رسوله استأذنك أولو الطول﴾ [التوبَة: 86]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma idan aka saukar da wata sura cewa; Ku yi imani da Allah kuma ku yi jihadi tare da ManzionSa. Sai mawadata daga gare su su nemi izninka, kuma su ce: Ka bar mu mu kasance tare da mazauna |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan aka saukar da wata sura cewa; Ku yi imani da Allah kuma ku yi jihadi tare da ManzionSa. Sai mawadata daga gare su su nemi izninka, kuma su ce: Ka bar mu mu kasance tare da mazauna |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan aka saukar da wata sũra cẽwa; Ku yi ĩmãni da Allah kuma ku yi jihãdi tãre da ManzionSa. Sai mawadãta daga gare su su nẽmi izninka, kuma su ce: Ka bar mu mu kasance tãre da mazauna |