Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 85 - التوبَة - Page - Juz 10
﴿وَلَا تُعۡجِبۡكَ أَمۡوَٰلُهُمۡ وَأَوۡلَٰدُهُمۡۚ إِنَّمَا يُرِيدُ ٱللَّهُ أَن يُعَذِّبَهُم بِهَا فِي ٱلدُّنۡيَا وَتَزۡهَقَ أَنفُسُهُمۡ وَهُمۡ كَٰفِرُونَ ﴾
[التوبَة: 85]
﴿ولا تعجبك أموالهم وأولادهم إنما يريد الله أن يعذبهم بها في الدنيا﴾ [التوبَة: 85]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma kada dukiyoyinsu da ɗiyansu su ba ka sha'awa. Abin sani kawai, Allah Yana nufin Ya yi musu azaba da su a cikin duniya, kuma rayukansu su fita alhali kuwa suna kafirai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kada dukiyoyinsu da ɗiyansu su ba ka sha'awa. Abin sani kawai, Allah Yana nufin Ya yi musu azaba da su a cikin duniya, kuma rayukansu su fita alhali kuwa suna kafirai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kada dũkiyõyinsu da ɗiyansu su bã ka sha'awa. Abin sani kawai, Allah Yanã nufin Ya yi musu azãba da su a cikin dũniya, kuma rãyukansu su fita alhãli kuwa sunã kãfirai |