Quran with Hausa translation - Surah Al-Buruj ayat 10 - البُرُوج - Page - Juz 30
﴿إِنَّ ٱلَّذِينَ فَتَنُواْ ٱلۡمُؤۡمِنِينَ وَٱلۡمُؤۡمِنَٰتِ ثُمَّ لَمۡ يَتُوبُواْ فَلَهُمۡ عَذَابُ جَهَنَّمَ وَلَهُمۡ عَذَابُ ٱلۡحَرِيقِ ﴾
[البُرُوج: 10]
﴿إن الذين فتنوا المؤمنين والمؤمنات ثم لم يتوبوا فلهم عذاب جهنم ولهم﴾ [البُرُوج: 10]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne waɗanda suka fitini muminai maza da muminai mata, sa'an nan ba su tuba ba to, suna da azabar Jahannama, kuma suna da azabar gobara |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne waɗanda suka fitini muminai maza da muminai mata, sa'an nan ba su tuba ba to, suna da azabar Jahannama, kuma suna da azabar gobara |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne waɗanda suka fitini mũminai maza da mũminai mãta, sa'an nan ba su tũba ba to, sunã da azãbar Jahannama, kuma sunã da azãbar gõbara |